COVID 19: A NAN GWAMNA ELRUFAI YA SAN ABINDA YAKE YI – Dr. Ahmad Gumi

Tun lokacin da aka rufe garin Kaduna saboda maganar annobar Corona gwamnan Kaduna yake ta fito da hanyoyi domin dakile yaduwar wannan musibar. Game da kokarin karantar da dalibai daga gida malam ya yabawa Gamna Elrufai kuma ya ce wannan abin da yake yi abin a yaba ne, amma a kara inganta abubuwa kamar haka

TSARE RAN JAMA’A YA FI ZUWA MASALLACI – Dr Ahmad Gumi

Wadansu malamai sun fito suna kokarin murguda ayoyin Alkur’ani da Hadisan Manzon Allah SAW da kokarin nuwa mutane cewar an karya addini tunda an dena zuwa Masallaci sallah, wannan kuwa ba haka bane. A wannan video malam ya mayar musu da martani da basu misalai na yadda tsare rayuwar mutane yafi zuwa masallaci ko addini […]

HALLAJ: MALAMIN SUFI A KARNI NA UKU DA AKA KASHE SABODA RIDDA – Dr. Ahmad Gumi

Daga cikin abubuwan da malamai na gari suke zargin wasu daga cikin malaman Sufaye shine karya da yaudarar mabiya ta hanyar nuna musu karama ta karya da kuma yaudarar su da cewar su mutanen Allah. A wannan video zamu labarin wani Malamin Sufi da aka yi tun a karni na Uku da kuma yadda ya […]