AIKIN BANZA KASHE KUDI A TITUNA ANA YUNWA DA TALAUCI – Dr. Ahmad Gumi

A cikin tafisir da ya gabatar ranar Juma’a 13/03/2020 malam yayi magana kan yadda gwamnati ta mayar da hankali kan kashe kudade wurin ginin kasuwanni da tituna ba tare da lura da yunwa da talauci da rashin magani da kayan aiki a Asibitoci ba. Ya bada labarin mutuwar wadansu jira-jirai ‘yan uku don sakacin likitoci […]

SAKIN ZAKZAKY: KA DA MU MAYAR DA YAN SHI’A ‘YAN TA’ADDA – Dr. Ahmad Gumi

A wannan video din malam yayi bayani ne game da hatsarin da yake cikin barin Sheikh Ibrahim Elzakzaky a kulle, da kuma kin yarda da a zauna da mutanensa tun yana raye a gindaya musu sharadin zama da jama’a. Da kuma jan kunne da kada ayi kuskuren da gwamnatocin baya suka yi game da Boko […]