ALHERIN BOKO HARAM GA MUSULMAN BORNO DA KEWAYE – Dr. Ahmad Gumi

Duk da kashe-kashe da Kungiyar Boko Haram take yi a yankin Maiduguri da kewaye, amma kuma tana da wani alheri da ba kowane mutum bane ya kai hankalinsa zuwa gare shi. Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayar da amsa game da Azumi da Nafilfilu da jama’ar Maiduguri da kewaye suka yi na neman Allah Ya […]

DA AKWAI RIBA A NAIRA DA ALKUR’ANI AUNA SHI ZA AYI WURIN SIYAN SHI – Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

Wannan karatu ne da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi (Allah Ya gafarta masa) yayi a 27/03/1991 a wurin tafsirin Suratul Bakarah lokacin da yake kokarin banbancewa dalibai tsakanin RIBA da AIKIN BANKI. Ya bayyana abin da ya sa musulunci yace ga inda RIBA TAKE da kuma INDA BA TA SHIGA da DALILIN AIKIN BANKI da […]