Sheikh Salihu Muhammad Yakub Almanar's Album(s)

Muhadarori, Lakcoci Da Shirin Gidajen Radio Da TV Da Mallam Ya Gabatar. Allah Ya Anfanar Damu Daga Wannan Karatun.

Public Lecture/Muhad
Download Audio

Karatun Littafin Fiqhu Daga Cikin Littafi Ahalari Wallafan Sheikh Abdurrahman Al-Akhadari. Wanda Malam Yake Gabatarwa A Masallacin Marigayi Alhaji Ahmadu Chanchangi T/Wada, Kaduna. Allah Ya Anfanar Damu Daga Wannan Karatun.

Fiqhu
Download Audio

Karatun Littafin Tauhidi Da Malam Yake Gabatarwa Duk Ranan Talata, A Masallacin Jumuah Na Sheikh Abubakar Gumi (Salamatu Institute), Unguwar Muazu Kaduna.

Akidah
Download Audio

Karatun Da Malam Yake Gabatarwa A Masallacin Kuse Road Kabalan Doki, Kaduna

Hadith
Download Audio

Tauhidi da abubuwan da ke tabbatar dashi a zuciyar bawa. A Masallacin Jumu\'ah na Sheikh Abubakar Gumi (Salamatu Institute) Unguwar Mu\'azu Kaduna.

Khudubah
Download Audio

Risalatun Fi Mauwakitas Salah.

Fiqhu
Download Audio

Nayin Dake kan iyaye akan yaransu.

Tarbiyya
Download Audio